YANAYI DA MUHALLI: Gurbataccen Hayakin Motoci Da Irin Gwajin Da Ya Kamata Ana Yi Wa Motocin, Afrilu 1, 2022

Aisha Muazu

YANAYI DA MUHALLI: A cikin shirin Yanayi Da Muhalli na wannan makon mun yi dubi ne akan gurbataccen hayaki da wasu motoci ke fitar wa da irin gwajin da ake yi wa motocin domin kare mutane daga illolin shakar hayakin.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YANAYI DA MUHALLI: Gurbataccen Hayakin Motoci Da Irin Gwajin Da Ya Kamata Ana Yi Wa Motocin, Afrilu 1, 2022