YANAYI DA MUHALLI: "Climate Reality II," Kudurin Dokokin Tarkacen Roba Na Duniya Karon Farko

Aisha Mu'azu

A yau shirin ya mai da hankali ne a game da yadda aka zaburar da matasan da suka hallarci taron "CLIMATE REALITY" da aka gudanar a kasar Ghana domin zaburar da su kan irin aikin da ke gabansu na shawo kan matsalolin sauyin yanayin da suka addabi kasashen nahiyar ta Afirka. Sannan a wani bangaren kuma, an kasa cimma matsaya kan yarjejeniyar farko kan shawo kan matsalar tarkacen robobi wurin wani taron da aka yi a Nairobi, baban birnin kasar Kenya.

A saurari shirin Yanayi Da Muhalli:

Your browser doesn’t support HTML5

YANAYI DA MUHALLI: "Climate Reality II," Kudurin Dokokin Tarkacen Roba Na Duniya Karon Farko