VOA60 DUNIYA: 'Yan Tawayen Houti Sun Halba Roka Zuwa Fadar Masarautar Saudiya Dake Riyadh

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Saudiya 'yan tawayen Houti suka halba roka a babban birnin kasar, sun ce manufarsu itace kaiwa fadar masarautar dake Riyadh, babban birnin kasar hari.