'Yan Takara A Najeriya Har Kasashen Waje Suke Fita Domin Haduwa Da 'Yan Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu ‘yan takara, har kasashen waje suke fita domin haduwa da ‘yan Najeriya dake zaune a kasashen waje. A makon da ya gabata ne Peter Obi, wanda ke takara a jam’iyyar Labour ya je Amurka inda ya hadu da ‘yan Najeriya a wasu birane, ciki har da Washington DC.(An buga asali a ranar 9 ga Satumba, 2022)