'Yan Nijar Sun Mayar Da Martani Kan Yunkurin Kisan Trump

Your browser doesn’t support HTML5

A jamhuriyar Nijer masu bin diddigin al’muran yau da kullum sun fara maida martani dangane da abinda ya faru da tsohon shugaban Amurka kuma dan takarar Republican a zaben da ke tafe Donald Trump wanda aka harbe shi da a kunne lokacin da ya ke jawabi a yayin wani gangamin yakin neman zabe.