Yan Najeriya Sun Yin Kira Ga Gwamnati Da Ta Dawo Daga Rakiyar Manufofin Da Ta Bullo Na Bunkasa Tattalin Arziki

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya dai ta na fama da matsalar tattalin arziki mafi muni a cikin shekaru da dama, abin da ya haifar da kunci, wahala da damuwa a tsakanin ‘yan kasar.