‘Yan Najeriya Na Tsokaci A Game Da Irin Aikin Dake Gaban Sabon Babban Hafsan Sojin

Your browser doesn’t support HTML5

Tun bayan da shugaban kasar Najeriya ya sanar da nadin Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon babban hafsan sojin kasa...
Tun bayan da shugaban kasar Najeriya ya sanar da nadin Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon babban hafsan sojin kasa, biyo bayan rasuwar Laftanar Janar Ibrahim Attahiru a hadarin jirgin sama, ‘yan kasar ke ci gaba da tsokaci a game da irin aikin dake gaban sabon babban hafsan sojin, musanman wajen murkushe kungiyar Boko Haram.

Karin bayani akan: Manjo Janar Farouk Yahaya, Laftanar Janar Ibrahim Attahiru, Boko Haram, Nigeria, da Najeriya.