VOA60 Afrika: ‘Yan Najeriya Da Yakin Boko Haram Yaraba Da Muhallansu Na Ci Gaba Da Arcewa Zuwa Sansanonin Sojoji

Your browser doesn’t support HTML5

Nigeria: ‘Yan Najerya da yakin boko haram y araba da muhallansu na ci gaba da arcewa zuwa sansanonin sojoji a arewa maso gabashin kasar.