'Yan Najeriya 15 Suka Rasa Rayukansu A Hajjin Bana - NAHCON

Your browser doesn’t support HTML5

Mutum 15 a hukumance suka rasa ransu yayin da aka kammala jigilar alhazan Najeriya 51,000 zuwa gida daga Makkah.