VOA60 Afrika: An Ba Shugaba Idriss Deby Iko Da Kuma Damar Cigaba Da Mulki Har Zuwa 2033

Your browser doesn’t support HTML5

Chad: 'Yan Majalisar Dokoki sun amince da wani kudurin doka, mai kara ma Shugaba Idriss Deby iko da kuma damar cigaba da mulki har zuwa 2033.