YAN KASA DA HUKUMA: ‘Yan Fanshon Jihar Filato Na Kokawa Kan Rashin Kudaden Sallama Daga Aiki - Nuwamba 28, 2022

Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon ya leka jihar Plateau ta tsakiyar Najeriya kuma ya haska fitila akan matsalar rashin albashi tsawon watanni uku zuwa hudu ga ma’aikatan jihar, yayin da wasu daga cikin ‘yan fanshon jihar ke kokawa akan rashin biyansu kudaden sallama daga aiki bayan shekaru hudu kenan da mika takardar yin ritaya.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA: Yadda ‘Yan Fanshon Jihar Filato Ke Kokawa Kan Rashin Gratuity Wato Kudaden Sallama Daga Aiki - Nuwamba 28, 2022