'YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Takunkumin ECOWAS Ya Haddasa Karanci Da Tsadar Kayan Abinci A Nijar

Mahmud Ibrahim Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon, zai haska fitila ne a kan korafin da talakawa a Jamhuriyar Nijar ke yi saboda karanci da tsadar kayan abinci sakamakon takunkumi kungiyar ECOWAS da ke ci gaba da mummunan tasiri a kan rayuwar ‘yan kasar.

Saurari sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Takunkumin ECOWAS Ya Haddasa Karanci Da Tsadar Kayan Abinci A Nijar .mp3