'YAN KASA DA HUKUMA: Wanzar Da Hakki Da 'Yancin 'Yan Kasa Ta Fuskar Tsaro Da Zaman Lafiya - Fabrairu 29, 2024

Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon yayi nazari akan yunkurin mahukuntan mulkin soja a Jamhuriyar Nijar na hada kan masu ruwa da tsaki domin wanzar da hakki da 'yancin 'yan kasa ta fuskar tsaro da zaman lafiya, musamman ga al'umomin dake zaune akan iyakokin kasar da kasashe makwabta.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA FABARAIRU 26 2024