YAN KASA DA HUKUMA: Tsokacin Al’uma Kan Cikar Gwamna Umar Namadi Shekara Guda Yana Jan Ragamar Jihar - Yuni 03, 2024

Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na jihar Jigawa a Najeriya, inda al’uma ke tofa albarkacin bakin su dangane da cikar gwamna Umar Namadi shekara guda yana jan ragamar jihar.

Saurari shirin Mahmud Kwari:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA