'YAN KASA DA HUKUMA: Tasirin Hauhawar Farashin Kudaden Ketare Ga 'Yan Najeriya - Fabrairu 5, 2024

Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai haska fitila ne akan yadda hauhawar farashin kudaden ketare, musamman dala ke mummunan tasiri ga hakkoki da ‘yancin rayuwar ‘yan kasa a Najeriya.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA