‘YAN KASA DA HUKUMA: Mummunan Tasirin Da Matsalar Ambaliyar Ruwa Ta Yi A Sassan Najeriya, Nuwamba 22, 2022

Mahmud Kwari

Jama'a da dama a kudu da arewacin Najeriya sun fuskanci matsalar ambaliyar ruwa, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da asarar dukiyoyi.

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai yi nazari akan yadda ambaliyar ruwa ke ci gaba da yin mummunan tasiri ga makomar ‘yan kasuwar da ke safarar hajar su daga arewa zuwa wasu sassan kudancin Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Mummunan Tasirin Da Matsalar Ambaliyar Ruwa Ta Yi A Sassan Najeriya – 10’13”