YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Wadanda Iftila’in Ambaliyar Ruwa Ya Shafa A Jihar Kano - Janairu 10, 2023

Ambaliyan ruwa

Korafin wadanda iftila’in ambaliyar ruwa ya shafa a jihar Kano, Najeriya cikin daminar da ta gabata, shine batun da shirin ‘Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon ya tabo.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA JANAIRU 10 2023.mp3