YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Magidanta Da 'Yan Kasuwa Bayan Rusa Gidaje Da Rumfunan Kasuwa

Your browser doesn’t support HTML5

Korafin magidanta da ‘yan kasuwa a Jos biyo bayan rusau din gidaje da rumfunan kasuwa da gwamnatin Plateau tayi a Unguwanni da kasuwar Bukur.