‘YAN KASA DA HUKUMA: Kalubalen Tsaftar Muhalli A Gundumomin Accra, Oktoba 17, 2023

Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon, mun tabo batun kalubalen tsaftar muhalli ne a daya daga cikin gundumomin Accra, babban birnin kasar Ghana.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Kalubalen Tsaftar Muhallai A Gundumomin Accra, Oktoba 17, 2023.mp3