YAN KASA DA HUKUMA: Hakkokin  Nakasassu a Jihohin Neja Da Kano - Mayu 10, 2022

Mahmud Kwari

Batutuwan da suka shafi hakkokin nakasassu a jihohin Neja da Kano a tarayyar Najeriya, kana da yadda shugabannin kungiyoyin su ke gwagwarmayar samun wadannan hakkoki a hannun mahukutan jihohi biyu, sune al'amuran da Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai yi tsokaci akai.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA: Hakkokin  Nakasassu a Jihohin Neja Da Kano - Mayu 10, 2022