YAN KASA DA HUKUMA: Bitar Wasu Daga Cikin Batutuwan Da Muka Kawo Muku A Wannan Shekara Ta 2022 Da Muke Bankwana Da Ita – Disamba 27, 2022

Mahmud Kwari

Kashi na hudu kuma na karshe na bitar wasu daga cikin batutuwan da muka kawo muku a wannan shekara ta 2022 da muke bankwana da ita, kuma bitar ta mu a wannan karon zata karkata ne a jihohin Filato da Nasarawa dake tsakiyar Najeriya.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA DISAMBA 27 2022.mp3