‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Taron Jin Ra’ayin ‘Yan Kasa A Nijar, Oktoba 24, 2023

Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon muna dauke da tsokacin al’ummar Jamhuriyar Nijar ne game da tsare-tsaren da mahukunta mulkin sojan kasar ke yi na gudanar da taron jin ra’ayin ‘yan kasa.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Taron Jin Ra’ayin ‘Yan Kasa A Nijar, Oktoba 24, 2023.mp3