YAN KASA DA HUKUMA: Batun Neman Mafita Ga Karatun Boko A Nijar

Mahmud Kwari

Shirin ya duba batun neman mafita ga karatun boko a Nijar inda kungiyar ROTAB ta shirya wata ganawa ta masu ruwa da tsaki a jahar Tahoua da nufin neman hanyar tunkarar batun.

Saurari shirin Mahmud Kwari:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA