'YAN KASA DA HUKUMA: Batun Mummunan Tasirin Dambarwar Diflomasiyya Tsakanin Jamhuriyar Nijar Da Jamhuriyar Benin - Yuni 10, 2024

Mahmud Kwari

Mummunan tasirin dambarwar diflomasiyya tsakanin Jamhuriyar Nijar da Jamhuriyar Benin akan ‘yan kasuwar Ghana dake kasuwancin albasa daga Nijar, shine batun da Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai haska fitila akai.

Saurari shirin Mahmud Kwari:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA