YAN KASA DA HUKUMA: Batun Mummunan Tasirin Da Takunkumin Da ECOWAS Ta Kakabawa Jamhuriyar Nijar Zai Haifar - Agusta 22, 2023

Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na dauke da bayanai ne dangane da mummunan tasirin da takunkumin tattalin arziki da kungiyar ECOWAS ta kakabawa Jamhuriyar Nijar biyo bayan juyin Mulki da sojoji suka yi a kasar.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA