YAN KASA DA HUKUMA: Batun Kawo Sauyi Akan Wasu Al'amura Da Suka Shafi Rayuwar Jama'a A Jihar Tahoua Ta Jamhuriyar Nijar - Disamba 06, 2022

Mahmud Kwari

Shirin na wannan makon, kashin farko ne na bitar wasu daga cikin batutuwan da muka kawo muku a wannan shekara ta 2022 da muke bankwana da ita, wadda ke dauke da bayanai kan tasirin da wannan shiri na ‘Yan Kasa Da Hukuma yayi wajen kawo sauyi akan wasu al'amura da suka shafi rayuwar Jama'a a jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA: Batun Kawo Sauyi Akan Wasu Al'amura Da Suka Shafi Rayuwar Jama'a A Jihar Tahoua Ta Jamhuriyar Nijar - Disamba 06, 2022