'YAN KASA DA HUKUMA: Dambawar Makalewar Hakkokin 'Yan Fansho A Jihar Adamawa - Yuli 25, 2023

Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai tabo dambawar makalewar hakkokin 'yan fasho a jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

'YAN KASA DA HUKUMA: Dambawar Makalewar Hakkokin 'Yan Fasho A Jihar Adamawa - Yuli 25, 2023