‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Dakatar Da Albashin Ma’aikata Sama Da Dubu 10 A Jihar Kano, Oktoba 31, 2023

Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon mun haska fitila ne akan makomar ma'aikata 10,800 da gwamnatin jihar Kano ta dakatar da albashinsu na tsawon watanni biyar da suka gabata.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Batun Dakatar Da Albashin Ma’aikata Sama Da Dubu 10 A Jihar Kano. mp3