YAN KASA DA HUKUMA: Bada Tallafin Shinkafa Ga Mabukata A Kano Satumba 16, 2024.

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai maida hankali ne a kan batun bada tallafin shinkafa ga ‘yan kasa mabukata na gwamnatin Najeriya da aka kaddamar a Kano kusan makonni biyu da suka gabata.