YAN KASA DA HUKUMA: Aikin Gyaran Asibitin Yola, jihar Adamawa - Oktoba, 26, 2021

Mahmud Kwari

Shirin 'Yan kasa da hukuma na wannan makon ya waiwayi batun da aka tabo a lokutan baya kan kwangilar gyaran babban asibitin da ke Yola, jihar Adamawa da aka yi watsi na lokaci mai tsawo kafin hankali ya koma kanshi bayan haska fitila kan wannan batu da wannan shirin ya yi.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

'YAN KASA DA HUKUMA: Aikin Gyaran Asibitin Garin Yola:10:00"