KANO, NAJERIYA —
Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon na dauke da tanbihi ne daga masu fashin baki game da ababubuwan da ya kamata sabbin shugabannin da za’a rantsar a Najeriya su baiwa fifiko.
Saurari shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
YAN KASA DA HUKUMA: Abubuwan Da Ya Kamata Sabbin Shugabannin Da Za’a Rantsar A Najeriya Su Fi Maida Hankali.mp3