YAN KASA DA HUKUMA: Abinda Ya Tsonewa 'Yan Kasuwar Sokoto Ido - Mayu,16, 2022

Mahmud Kwari

Mahmud Kwari

'Yan kasuwar jihar Sokoto a arewa maso yammacin Najeriya na ci gaba da kokawa akan abin da suka kira jan kafar da gwamnatin jihar ke yi wajen sake gina wani sashi na babbar kasuwar Sokoto wadda gobara ta kone kurmus a ranar 19 ga watan Janairun shekara ta 2021. Wannan shine batun da shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai haska fitila a kai.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

YAN KASA DA HUKUMA: 'Yan Kasuwar Jihar Sokoto Na Ci Gaba Da Kokawa kan Jan Kafar Gwamnati Sake Gina Kasuwar Da Ta Kone -17 Mayu, 2022