BIDIYO: An Bamu Kwarin Gwiwar Mika Wuya - Inji Wani Dan Boko Haram Da Ya Tuba

Your browser doesn’t support HTML5

Yunkurin da Najeriya ke yi na kawo karshen 'yan tada kayar baya a yankin Arewa maso gabas na tasiri yayin da 'yan kungiyar Boko Haram ke ci gaba da mika wuya ga jami'an tsaro saboda sun ga ba riba.