‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 13 A Jihar Taraba

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu ‘yan bindiga da ba’a san su ba sun kashe mutane goma sha uku, chiki harda Jauron Wuro Musa wanda Shine Shugaban masu anguwanni na karamar hukumar Yarro a jihar Taraba.