'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 3 Tare Da Yin Garkuwa Da Wasu 30 A Jihar Nejan Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu yanbindiga sun hallaka mutane 3 tare da yin garkuwa da kimanin mutanen 30 a jihar Neja dake Arewa maso tsakiyar Najeriya.