'Yan Bindiga Da Ake Zaton yan IPOB Ne Sun Halaka Sarakunan Gargajiya A Jihohin Imo Da Anambra.mp3

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu ‘yan bindiga da ba ga ne su ba a jihar Imo sun halaka wasu sarakuna a jihar tare awon gaba da wani ba-saraken gargajiya a yankin Orlu da ya sha fama da tashe tashen hankula haka kuma a can jihar Anambra an halaka wani jam'in soji mai mukamin Manjo wanda a halin yanzu ake bincike a kai.