Yadda Wata Mata A Kenya Ke Aikin Tuka Motar Daukar Marasa Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

Batula Ali tayi fintikau inda ta kasance mace ta farko dake aikin tuka motar daukar marasa lafiya a sansanin ‘yan gudun hijira mafi girma na tuka dake Kenya.