Yadda Wasu Al'ummar Kano Sukan Nuna Farin Ciki Akan Hukuncin kotun koli a Jihar Kano.mp4
Your browser doesn’t support HTML5
Al'ummar jihar Kano da Dama sun fito kan tituna a cikin birnin Kano domin farin cikin hukuncin karshe da kotun kolin Najeriya ta yanke a yau wanda ya tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Jihar Kano.