Yadda Wani Sabon Kamfani A Ghana Ke Samar Da Wutar Lantarki Mai Amfani Da Hasken Rana

Your browser doesn’t support HTML5

A Ghana, wani sabon kamfani ya samarwa gidaje da makarantu sauki bayan da ya kafa masu na’urar wutar lantarki mai amfani da hasken rana.