Yadda Rashin Naira Da Karancin Mai Ka Iya Shafar Niyar Jama'a Wajen Yin Zabe

Your browser doesn’t support HTML5

Mun zagaya garin Jos don sannin yadda matsalolin rashin tattalin arzik a Najeriya, rashin sabbin Naira da kuma karancin mai ke shafar rayuwar jama’a, da kuma yadda mutane suka ce hakan zai shafi niyyarsu ta yin zabe.