Yadda Nupawa Suke Kamun Ango A Bikin Aure

Your browser doesn’t support HTML5

Sabanin yadda al'adar Hausa take, inda akan yi kamun amarya a lokacin aure, al'umar Nupawa a nasu bangaren ango suke yi wa kamu.
Kamun amarya, wani bangare ne na bikin aure a al’adar Hausawa, amma sabanin hakan, al'umar Nupawa kan yi kamun ango a okutan da Suke bukukuwan aure kamara yadda al'adarsu ta tanada. Ga Baraka Bashir da karin bayani daga Kano.