Yadda Murna Ta Koma Ciki Wa 'Yan Najeriya Game Da Batun Daina Karbar Tsoffin Takardun Kudi
Your browser doesn’t support HTML5
Mun duba yadda a wannan makon gwamman babban bankin Najeriya ya ce wa’adin 10 ga watan Fabrairu na daina amfani da tsofaffin manyan takardun naira ya na nan daram, lamarin da ya sa murna ta koma ciki a wajen mutane da dama da suka yaba da matakin kotun kolin kasar daga farko.