Yadda Masu Yin Kutse A Kwamfuta Suka Tsayar Da Ayyukan Kamfanonin Raba Mai A Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

Satin da ya gabata Amurka ta samu matsalar mai a wasu sassan kasar, wadda take da nasaba da ayyukan masu yin kuste a kwamfuta, inda suka tsayar da ayyukan daya daga cikin manyan kamfanonin dake raba mai a kasar, Colonial Pipeline.