Yadda Kungiyar Kwadago Ta Gudanar Da Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa A Abuja

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu bidiyoyi da suka rika yawo a shafukan sada zumunta a farkon mako sun nuna yadda mutane dake zanga-zangar tsadar rayuwa a wasu wurare suka rika fasa runbunan abinci da tare motocin dakon abinci suna warwaso, abin dake nuna irin halin da ale ciki a kasar.