Yadda Kidan Jita Ke Samun Karbuwa A Kasar Indonesia

Your browser doesn’t support HTML5

Kidan gurumin turawa wato jita, cike yake da cece-kuce a wasu al’ummomi, amma kuma yana da tagomashi a kasar da ta fi kowacce yawan musulmai a duniya. Kidan na jita dai na samun gindin zama a kasar Indonesia.