Yadda Kasar Nijar Ke Kokarin Karfafa Yawon Bude Ido A Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomin Jamhuriyyar Nijar su na kokarin farfado da ayyukan yawon bude ido a kasar ta hanyar karfafa gwiwar mazauna kasar su rika ziyartar wuraren yawon bude ido da ake da su, a maimakon dogaro da baki ‘yan kasashen waje.