Yadda Kamfanonin China Ke Karbewa Na Kasar Zambiya Ayyukan Da Suka Saba Samu

Your browser doesn’t support HTML5

Kamfanonin aikin gine-gine a Zambia sun ce kamfanonin kasar China suna shiga cikin harkokinsu har ma suna karbe ayyukan da suka saba samu. Sun ce irin wannan gogayya ta tilasta wa wasu kamfanonin cikin gida a Zambiyar daina aiki.