Yadda Faduwar Darajar Naira Ke Shafar Kasuwanci A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da darajar Naira ke ci gaba da yin kasa a Najeriya, ‘yan kasuwa da sauran jama’ar gari na ci gaba da kokawa da yadda hada-hadar kasuwanci ke wahala...
Yayin da darajar Naira ke ci gaba da yin kasa a Najeriya, ‘yan kasuwa da sauran jama’ar gari na ci gaba da kokawa da yadda hada-hadar kasuwanci ke wahala, da kuma yadda farashin kayan masarufi ke ci gaba da hawa. Baraka Bashir ta aiko mana da wannan rahoto daga Kano.