Yadda Batun Kula Da Muhalli Ya Zama Jigo A Bikin Ranar Matasa ta Duniya A Jihar Filato

Your browser doesn’t support HTML5

Tattala muhalli ta hanyar dasa bishiyoyi da kula da shuke-shuke, shi ne abin da ya zama jigo a shagulgulan bikin ranar matasa ta duniya a jihar Filaton Najeriya, wanda aka yi a ranar 12 ga watan Agustan 2023.