Yadda Banakase Ke Koyawa Wasu Masu Nakasa Sana'ar Dogaro Da Kai

Your browser doesn’t support HTML5

A jihar Kaduna dake arewacin kasar, wani mai fama da nakasa, ya na nunawa al’umma cewa ba duka aka zama daya ba, domin baya ga kama sana’ar yi, ya na kuma koya wa wasu masu nakasar sana’ar dogaro da kai.